Hausa
942 sentences · 2519 translations
Don Allah ka jefar da shara.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:04 • 1 translation
Matsayin ruwa ya tashi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:03 • 1 translation
Farashi ya tashi makon da ya wuce.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:03 • 1 translation
Rana tama tashi kowace safiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:02 • 1 translation
Rana tana faduwa da yamma.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:01 • 1 translation
Ta shirya teburi kafin cin abinci.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:59 • 1 translation
Don Allah ka saita agogo zuwa karfe 5 na safe.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:59 • 1 translation
Labarin ya girgiza ni sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:56 • 1 translation
Hayaniyar ta girgiza ginin.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:56 • 1 translation
Don Allah girgiza kwalban kafin ka sha.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:55 • 1 translation