Hausa
942 sentences · 2519 translations
Na tabbata ta san amsar.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:01 • 1 translation
Na tabbata zai zo yau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:00 • 1 translation
Zata fito nada jimawa ba.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:00 • 1 translation
Ka gama haɗa masa su ne?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:59 • 1 translation
Suna da muhimmanci sosai ne takardun?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:58 • 1 translation
Yana son wasu takardu ne.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:58 • 1 translation
Miye ya ke ainihin buƙata?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:57 • 1 translation
Yaushe zaka gan shi a can ne?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:56 • 1 translation
Ina ne zaka haɗu da shi?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:55 • 1 translation
Yana da basira.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:54 • 1 translation