Hausa
942 sentences · 2519 translations
Ba zai yiwu ya ci wasan ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:50 • 1 translation
Baya son zama tare da mutane.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:48 • 1 translation
Baya sun mutane.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:48 • 1 translation
Aiki ne marar tausayi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:47 • 1 translation
Mutumin marar tausayi ya ki taimakawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:47 • 1 translation
Ba shi da tausayi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:46 • 1 translation
Yaron ƙarami ya yi ihu cikin azaba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:45 • 1 translation
Ta kasance cikin tsananin ciwo bayan ta fadi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:44 • 1 translation
Yana zaluntar talakawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:42 • 1 translation
Yana da mugun hali kuma ba shi da ladabi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:42 • 1 translation