Hausa
942 sentences · 2519 translations
Don Allah, kana neman wani ne?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:23 • 1 translation
Yawancin shirye-shiryen hira suna tattauna matsalolin al'umma.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:22 • 1 translation
Ta fito a wani shirin hira jiya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:21 • 1 translation
Ina son kallon shirye-shiryen hira da dare.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:20 • 1 translation
Ka dena damu na.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:19 • 1 translation
Har yanzu ina sonka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:19 • 1 translation
Yana so ya siya sabuwar riga.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:18 • 1 translation
Don Allah kadan sha ruwa kadan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:17 • 1 translation
Shin kai me kiba ne?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:16 • 1 translation
Shin kai dogo ne?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:16 • 1 translation