Hausa
942 sentences · 2519 translations
Ina jin dadi a wannan kujera.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:58 • 1 translation
Me yasa kake a farke har yanzu?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:58 • 1 translation
Me yasa kake cikin tashin hankali sosai?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:57 • 1 translation
Yan kasuwar suna son su je kasuwa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:55 • 1 translation
Jaririn ya yi barci da sauri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:54 • 1 translation
Ya ruga da sauri domin ya samu motar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:53 • 1 translation
Ta gama aikin gidanta da sauri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:52 • 1 translation
Ta yi ƙoƙari sosai da sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:51 • 1 translation
Na kalli bidiyon sau da yawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:50 • 1 translation
Ya faɗa sau da yawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:49 • 1 translation