Hausa
942 sentences · 2519 translations
Muna taimkon talakawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:27 • 1 translation
Ba na son yin jiran dako.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:27 • 1 translation
Ba na son yin aiki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:26 • 1 translation
Ba na son yin barci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:26 • 1 translation
Ba na son cin abinci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:25 • 1 translation
Ba na son tafiya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:25 • 1 translation
Ya so gama wasan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:24 • 1 translation
Ina son in gama darasin.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:23 • 1 translation
Zata gama aikin yau.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:23 • 1 translation
Allah ya tsare ka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:22 • 1 translation