Hausa
942 sentences · 2519 translations
Ta wanke kayan mijinta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:40 • 1 translation
Yana son ya saya sababbin kaya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:39 • 1 translation
Ya saya sababbin kaya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:38 • 1 translation
Zan saya sabuwar mota.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:38 • 1 translation
Zai iya sai da man?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:36 • 1 translation
Zai sai da motar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:35 • 1 translation
Ni bani da gida.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:33 • 1 translation
Ka saurareni da kyau.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:32 • 1 translation
Me nene kwanan watan yau?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:30 • 1 translation
Ina fadar gaskiya ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:28 • 1 translation