Hausa
942 sentences · 2519 translations
Kada kanyarda da su.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:10 • 1 translation
Shin albshin zai karu kuwa?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:09 • 1 translation
Ka fadi gaskiya ko da yaushe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:08 • 1 translation
Kalar da nafi so ita ce ruwan dorawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:07 • 1 translation
Ina yin murmushi idan na gan ka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:06 • 1 translation
Tana da kyakkyawan murmushi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:05 • 1 translation
Ta yi min murmushi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:04 • 1 translation
Ina son wannan alqalamin sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:02 • 1 translation
Wannan littafin yana matukar ban sha awa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:01 • 1 translation
Ina son in ci doya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 05:59 • 1 translation