Ka matsar da kujerarka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:14 • 1 translation
Zan koma gobe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:14 • 1 translation
Bata yarda da shi ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:11 • 1 translation
Ta yarda da ni.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:11 • 1 translation
Kada kanyarda da su.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:10 • 1 translation
Shin albshin zai karu kuwa?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:09 • 1 translation
Ka fadi gaskiya ko da yaushe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:08 • 1 translation
Kalar da nafi so ita ce ruwan dorawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:07 • 1 translation
Ina yin murmushi idan na gan ka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:06 • 1 translation
Tana da kyakkyawan murmushi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 06:05 • 1 translation