Ta durƙusa a gaban malaminta.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:37 • 1 translation
Yana durƙusawa don yin ibada ko wace safiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:37 • 1 translation
Tana shimfiɗad da kaya a kan kujera.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:36 • 1 translation
Ya ajiye wayarsa a kan gado.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:35 • 1 translation
Don Allah ajiye littafin a kan tebur.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:34 • 1 translation
Mahaifina ya bar ni in yi amfani.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:31 • 1 translation
Don Allah ka bar ni in tafi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:30 • 1 translation
Tana yin aiki tukuru kullum ba tare da yankewa ba.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:29 • 1 translation
A daidaito aiki yana kawo nasara.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:28 • 1 translation