Kina fushi da ni ne?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:40 • 1 translation
Ina matuƙar tsoron yin magana a gaban jama'a.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:38 • 1 translation
Tana tsananin tsoron ganin sa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:38 • 1 translation
Zaman banza na iya jawo matsala.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:36 • 1 translation
Waƙar tana da ƙara sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:35 • 1 translation
Hayaniyar ta yi karfi sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:35 • 1 translation
Yanzu ya baya da kuɗi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:33 • 1 translation
Ta ba da labari mai ban dariya sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:32 • 1 translation
Film ɗin ya kasance abin dariya sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 08:31 • 1 translation