Ka bar ni.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:34 • 4 translations
Top Translations:
-
Déjame solo.
Spanish by Qallu -
Biarkan saya sendiri.
Indonesian by Ulimi -
Siyana neni.
Shona (Zimbabwe) by Papi
Ina da tsananin sha'awa wajen koyon Turanci.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:32 • 1 translation
Yana matuƙar son ƙwallon ƙafa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:32 • 1 translation
Tana da tsananin sha'awar ga koyarwa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:31 • 1 translation
Ta yanke shawara mai kyau saboda hankali.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:30 • 1 translation
Mutum mai hankali yana tunani kafin ya yi magana.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:30 • 1 translation
Shi mutum ne mai hankali.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:29 • 1 translation
Yana da hangen nesa mai kyau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 07:28 • 1 translation
Zata iso nan bada dadewaba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 18:38 • 1 translation
Shin wannan motar birni zata je?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 18:38 • 1 translation