Sunansa yana nan daram, ba a bata shi ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:57 • 1 translation
Wayar tana nan lafiya ba tare da ta karye ba bayan faduwarta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:56 • 1 translation
Ya zo da wuri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:55 • 1 translation
Ita malama ce.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:54 • 1 translation
Ina son Turanci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:54 • 1 translation
Kada kaci abinci a dakin barci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:53 • 1 translation
Kada kayi wasa da wutar lantarki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:52 • 1 translation
Kada kabar wutar a kunne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:51 • 1 translation
Ba zai yiwu ya ci wasan ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:50 • 1 translation
Baya son zama tare da mutane.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:48 • 1 translation