Yana zaluntar dabbobi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:40 • 1 translation
Za ta samu kuɗi daga wannan kasuwanci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:39 • 1 translation
Ya samu kuɗi bura.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:38 • 1 translation
Ina samun kuɗi a yanar gizo.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:27 • 1 translation
Idan babu ruwa to babu rayuwa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:26 • 1 translation
Muna amfani da ruwa don girki da kuma tsafta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:25 • 1 translation
Zuciyata tana tareda kai koda yaushe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:25 • 1 translation
Ina neman dan uwana Salim ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:24 • 1 translation
Don Allah, kana neman wani ne?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:23 • 1 translation
Yawancin shirye-shiryen hira suna tattauna matsalolin al'umma.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 09:22 • 1 translation