Ya bada amsa da sauri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:59 • 1 translation
Allah ya baka aminci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:58 • 1 translation
Naga hoton shi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:58 • 1 translation
Zan iya rancen kudi?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:57 • 1 translation
Ina kallon tibi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:57 • 1 translation
Bazata iya masa magana ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:56 • 1 translation
Zata iya masa magana.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:56 • 1 translation
Bazan yi masa magana ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:55 • 1 translation
Zanyi masa magana.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:55 • 1 translation
Zan iya haduwa da shi?