Ya doke abokin karawarsa a wasan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:40 • 1 translation
Kungiyarmu za ta doke su gobe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:40 • 1 translation
Yaushe kake dawowa daga makaranta?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:38 • 1 translation
Zan iya yin komai don in saka farin ciki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:38 • 1 translation
Ina zama a layin farko.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:36 • 1 translation
A ina kake zama a cikin aji?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:35 • 1 translation
Me kake karantawa?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:35 • 1 translation
Ina tsammanin sunan ka Salim ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:34 • 1 translation
Kana tuna sunana?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:33 • 1 translation
Ka san ni kuwa?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:33 • 1 translation