Ta gama aikin gidanta da sauri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:52 • 1 translation
Ta yi ƙoƙari sosai da sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:51 • 1 translation
Na kalli bidiyon sau da yawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:50 • 1 translation
Ya faɗa sau da yawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:49 • 1 translation
Rana tana fitowa daga gabas.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:47 • 1 translation
Salim yana zuwa makaranta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:46 • 1 translation
Sara tana shan ruwa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:45 • 1 translation
Mahaifina yana zuwa gurin aiki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:44 • 1 translation
Muna buƙatar buhun shinkafa don taro.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:44 • 1 translation
Tana ɗauke da buhun shinkafa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:43 • 1 translation