Fasinjojii sun sauka daga motar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:14 • 1 translation
Sun cimma yarjejeniya bayan dogon tattaunawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:13 • 1 translation
Mun yanke shawarar yin sasan ci mu hadu a tsakiya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:12 • 1 translation
Azzalumi baya sauraro.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:11 • 1 translation
Mutane suna tsoron azzalumi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:10 • 1 translation
Azzalumin shugaba ya hukunta kowa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:10 • 1 translation
Mu tafi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:08 • 8 translations
Top Translations:
-
Andiamo.
Italian by Floodlight -
Mu je.
Hausa by Mil -
Twenzetu.
Swahili by Floodlight
All Translations:
-
Twende.
Swahili by Qallu -
Vámonos.
Spanish by Sombrero -
Ayo pergi.
Indonesian by Bakerja -
Handei.
Shona (Zimbabwe) by Papi -
Let's go.
English by Opticalmouse
Tashi daga barci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:01 • 2 translations
Top Translations:
-
Kuamka.
Swahili by Vizurisana -
Wake up.
English by Freenow