Na bar wayata a gida.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:05 • 1 translation
Na tashi da wuri fiye da yadda na saba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:04 • 1 translation
Ina da abubuwa da dama da zan yi yau.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:03 • 1 translation
Motar Salim tana kan layi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:02 • 1 translation
Mutumin yana cikin masallaci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:02 • 1 translation
Yana aiki a matsayin mai ba da shawara kan kuɗi a banki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:01 • 1 translation
Malamina shi ne mai bani shawara a karatu.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 08:00 • 1 translation
Wannan dakin yana da dadi sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:59 • 1 translation
Ina jin dadi a wannan kujera.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:58 • 1 translation
Me yasa kake a farke har yanzu?
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:58 • 1 translation