Ina jin tsaro tareda kai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:30 • 1 translation
Ina so in sauka a otel dake kusa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:30 • 1 translation
Dan uwana yana wasan kwallon kafa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:28 • 1 translation
Muna karantar yaren turanci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:28 • 1 translation
Muna taimkon talakawa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:27 • 1 translation
Ba na son yin jiran dako.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:27 • 1 translation
Ba na son yin aiki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:26 • 1 translation
Ba na son yin barci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:26 • 1 translation
Ba na son cin abinci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 28, 2026, 07:25 • 1 translation
Ba na son tafiya.