Hausa
942 sentences · 2519 translations
Kyawun zuciya yafi kyawun jiki muhimmanci.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:29 • 1 translation
Kyawunta yana jan hankalin.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:29 • 1 translation
Zan gyara daki na yayi kyau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:25 • 1 translation
Ta zama mai jin ƙai bayan ta samu kudi masu yawa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:05 • 1 translation
Masu jin ƙai da yawa suna gina makarantu da asibitoci.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:04 • 1 translation
Shi mai jin kai ne da ke taimakon yara talakawa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:02 • 1 translation
Muna buƙatar shugaba mai gaskiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:01 • 1 translation
Ya bani amsa ta gaskiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 11:00 • 1 translation
Shi mutum ne mai gaskiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:59 • 1 translation
Uba ko uwa nagari yana ba wa 'ya'yansa ingantaccen ilimi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:58 • 1 translation