Hausa
942 sentences · 2519 translations
Mutum mai ilimi yana tunani kafin ya yi magana.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:57 • 1 translation
Ita mai ilimi ce kuma tana da kwarin gwiwa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:57 • 1 translation
Shi mutum ne mai ilimi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:56 • 1 translation
Iyaye ya kamata su ilimantar da 'ya'yansu.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:56 • 1 translation
Tana da kyakkyawar kwarewa a koyarwa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:55 • 1 translation
Kwarewarsa ta dace da aikin.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:54 • 1 translation
Kwarewarsu tana da matuƙar kyau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:53 • 1 translation
Aiƙalin zai iya cire ka idan ka yi magudi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:49 • 1 translation
Idan ka yi aiki tukuru, wata rana za ka gada kasuwancin iyalinka.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:48 • 1 translation
Mangwaro ya faɗo daga itace.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:47 • 1 translation