Hausa
942 sentences · 2519 translations
Ya faɗi a hanya jiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:46 • 1 translation
Ina faɗuwa duk lokacin da na yi gudu da sauri.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:45 • 1 translation
Ba na son yin fada da shi.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:44 • 1 translation
Sun yi fada jiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:44 • 1 translation
Suna fada ko wace rana.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:43 • 4 translations
Ta sami maballin.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:42 • 1 translation
Na sami wayata jiya.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:42 • 1 translation
Yaron ya girma.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:41 • 1 translation
Ya yi tsawo a bara.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:41 • 1 translation
Tsirrai suna girma da sauri.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 10:40 • 1 translation