Hausa
942 sentences · 2519 translations
Zanyi masa magana.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:55 • 1 translation
Zan iya haduwa da shi?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:55 • 1 translation
Sai ya hadu da ita dole.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:54 • 1 translation
Bata haduwa da shi ko wane sati.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:53 • 1 translation
Tana haduwa da shi ko wane sati.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:52 • 1 translation
Wanna tunani ne me kyau.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:52 • 1 translation
Inayin amfani da wayar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:51 • 1 translation
Nayi farin ciki da jin hakan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:50 • 1 translation
Bazan iya wanke kayana ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:49 • 1 translation
Zan iya wanke kayana.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:49 • 1 translation