Hausa
942 sentences · 2519 translations
Bazan wanke kayana ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:49 • 1 translation
Zan wanke kaya na.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:47 • 1 translation
Bazan iya kiran shi ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:46 • 1 translation
Zan iya kiran shi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:46 • 1 translation
Bazan kira shi ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:45 • 1 translation
Ina farkawa da wuri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:45 • 1 translation
Ina zuwa aiki da safe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:44 • 1 translation
Manomin ya girbe audugar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:43 • 1 translation
Suna son magana da ita.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:43 • 1 translation