Hausa
942 sentences · 2519 translations
Za ka iya bayyana gidanka?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:51 • 1 translation
Yaushe ne zaka iso?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:50 • 2 translations
Top Translations:
-
Quand arriveras-tu ?
French by Floodlight -
When will you arrive?
English by Qallu
Ina sonka sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:49 • 3 translations
Top Translations:
Kana jin yunwa ne?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:49 • 3 translations
Top Translations:
-
Una njaa?
Swahili by Floodlight -
Unenzara here?
Shona (Zimbabwe) by Papi -
Are you hungry?
English by Floodlight
Azumi daya ne daga cikin rukunnan musulunci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:48 • 1 translation
Nayi imani cewa abubuwa zasu gyaru.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:47 • 1 translation
Wannan littafi ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:45 • 1 translation
Mene ne wannan?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:44 • 3 translations
Top Translations:
-
Ini apa?
Indonesian by Bakerja -
Chii ichi?
Shona (Zimbabwe) by Papi -
What's this?
English by Bakerja
Na yi aiki sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:44 • 1 translation
Me ya sa kake gajiya?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:44 • 1 translation