Hausa
942 sentences · 2519 translations
Ina tunani.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:42 • 3 translations
Top Translations:
-
Ninawaza.
Swahili by Vizurisana -
Ndiri kufunga.
Shona (Zimbabwe) by Papi -
I'm thinking.
English by Qallu
Ba ta yarda da shan kaye.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:41 • 1 translation
Ya doke abokin karawarsa a wasan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:40 • 1 translation
Kungiyarmu za ta doke su gobe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:40 • 1 translation
Yaushe kake dawowa daga makaranta?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:38 • 1 translation
Zan iya yin komai don in saka farin ciki.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:38 • 1 translation
Ina zama a layin farko.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:36 • 1 translation
A ina kake zama a cikin aji?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:35 • 1 translation
Me kake karantawa?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:35 • 1 translation
Ina tsammanin sunan ka Salim ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:34 • 1 translation