Hausa
942 sentences · 2519 translations
Suna tallata kayansu a talabijin.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:39 • 1 translation
Zan tallata kasuwanci na a kafar sada zumunta.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:38 • 1 translation
Gidanku babba ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:38 • 1 translation
Wannan motar dan uwana ce.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:37 • 1 translation
Wannan motarka ce?
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:35 • 1 translation
Da ace ni mai arziki ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:33 • 1 translation
Da ace shi ne ɗan uwana.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:32 • 1 translation
Da ace tana nan tare da ni.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:31 • 1 translation
Ita ba ta iya lissafi ko kadan.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:30 • 1 translation
Yanayin ya yi kamar babu mafita.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:30 • 1 translation