Hausa

942 sentences · 2519 translations

0

Ya ji rashin buri bayan ya rasa aikinsa.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:29 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Ina karanta Alqurani da safiya.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:28 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Daga muryarka kadan.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:28 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Ka kulle kofar bayanka.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:27 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Nawa ne kudin wannan?

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:27 • 7 translations

Top Translations:
Showing 3 of 7 translations
All Translations:
0

Ka rike alqalamin da kyau.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:26 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Ka bude min kofar.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:25 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Ma'aikatan ƙaramar hukuma sun tsaftace titi.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:25 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Sun gyara hanyar ƙaramar hukuma.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:24 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown
0

Ofishin ƙaramar kukuma a rufe yake yau.

Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:24 • 1 translation

Top Translations:
All 1 translation shown