Yana da matuƙar muhimmanci a karanta kafin jarrabawa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:38 • 1 translation
Yana da matuƙar muhimmanci a sha ruwa kullum.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:38 • 1 translation
Na gaji sosai saboda gudu.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:37 • 1 translation
Na gaji sosai bayan makaranta.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:36 • 1 translation
Ina gaji sosai a yau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:36 • 1 translation
Ban ci komai yau ba.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:35 • 1 translation
Ina matuƙar jin yunwa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:34 • 1 translation
Yau ina farin ciki sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:33 • 1 translation
Ta ci jarrabawa.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:32 • 1 translation
Suna baƙin ciki sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:31 • 1 translation