Ta shiga tsananin baƙin ciki.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:30 • 1 translation
Labari ya ba ni baƙin ciki ƙwarai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:30 • 1 translation
Ruwa na iya yin kankara.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:28 • 1 translation
Akwai sanyi sosai a daren yau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:28 • 1 translation
Akwai sanyi sosai a wannan ɗakin.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:27 • 1 translation
Ban zan iya zama a nan ba.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:26 • 1 translation
Akwai sanyu sosai a waje, don haka sa rigarka.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:26 • 1 translation
Haka sa rigarka.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:25 • 1 translation
Akwai sanyi sosai a waje.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:25 • 1 translation