Zafi yayi yawa a rana.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:24 • 1 translation
Akwai tsananin zafi a waje.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:24 • 1 translation
Yau zafi ya yi tsanani sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:22 • 1 translation
Ina tsoron yin magana sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:21 • 1 translation
Yanzu haka ina tsananin tsoro.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:21 • 1 translation
Tana tsananin tsoron macizai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:20 • 1 translation
Ina bukatar ganin sa yanzu.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:19 • 1 translation
Kana bukatar ganin sa yanzu?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:19 • 1 translation
Ya kira da misalin ƙarfe 7 na safe.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:18 • 1 translation
Wane lokaci ne ya kira?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:16 • 1 translation