Ya jira wasu 'yan mintuna da suka gabata.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:16 • 1 translation
Ya kira kafin ya zo ne?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:15 • 1 translation
Yana nan ne saboda ni.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:15 • 1 translation
Miye ya sanya yake tsaye a can ne?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:14 • 1 translation
Waye ne ke jira a waje?
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:13 • 1 translation
Sun yi babban kuskure sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:12 • 1 translation
Yana zaune a katolon gida.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:12 • 1 translation
Giwar babba ce ƙwarai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:10 • 1 translation
Akwai ƙaramin rami a bango.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:09 • 1 translation
Tana da karamar jikka.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:09 • 1 translation