Kazar ƙarama ce sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:08 • 1 translation
Rigar tana da kyau ƙwarai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:08 • 1 translation
Tana da kyau sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:07 • 1 translation
Abincin yana da daɗi sosai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:06 • 1 translation
Sakamakon ta yana da kyau ƙwarai.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:05 • 1 translation
Ya yi matukar fushi da ya ji karyar.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:03 • 1 translation
Na tabbata wannan ne zabi mai kyau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:02 • 1 translation
Na tabbata ta san amsar.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:01 • 1 translation
Na tabbata zai zo yau.
Hausa Added by Kullin on May. 01, 2026, 09:00 • 1 translation