Nagode da taimakon ku.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:03 • 1 translation
Menene matsalar?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:03 • 2 translations
Top Translations:
-
Wecnu huwa l-muckel?
Algerian Arabic by Freenow -
What's the problem?
English by Qallu
Nayi rubutu da alqalami.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:02 • 1 translation
Lokacin tafiya yayi.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:01 • 1 translation
Ina bukatar mota.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:01 • 1 translation
Ya yi alkawarin zai biya gobe.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 08:00 • 1 translation
Na baro shi a kicin.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:59 • 1 translation
Ina ka baro shi?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:59 • 1 translation
Ka kula da kanka saboda ni.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:58 • 1 translation
Zan ganka nan bada jimawa ba.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:57 • 1 translation