Zan jiraka a waje.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:57 • 1 translation
Na yarda da kaina.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:56 • 1 translation
Ka bani hannunka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:56 • 1 translation
Waye zai taimake ni?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:54 • 1 translation
Soboda me ka fadi hakan?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:53 • 1 translation
Nazo yawon bude ido ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:53 • 1 translation
Meye dalilin zuwanka?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:52 • 1 translation
Don Allah ka bayyana abin da ka gani.
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:51 • 1 translation
Za ka iya bayyana gidanka?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:51 • 1 translation
Yaushe ne zaka iso?
Hausa Added by Kullin on Apr. 30, 2026, 07:50 • 2 translations
Top Translations:
-
Quand arriveras-tu ?
French by Floodlight -
When will you arrive?
English by Qallu