Ya jawo kunya ga iyalinsa.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:38 • 1 translation
Abin kunya ne cewa ya fadi jarabawar.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:37 • 1 translation
Ina kan hanya.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:36 • 3 translations
Top Translations:
Zan yi bakin kokari na.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:18 • 1 translation
Ina sauraren ka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:17 • 1 translation
Me kake yi da yamma?
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:16 • 1 translation
Ina magana da shi sosai.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:16 • 1 translation
Kana jin harshen larabci?
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:15 • 1 translation
Tana son ta lashe gasar ko ta halin kaka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:14 • 1 translation
Zan kare iyalina ko ta halin kaka.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:13 • 1 translation