Ina zuwa masallaci.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:12 • 1 translation
Ina hawa keke.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:11 • 1 translation
Wannan jirgin ruwan babba ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:06 • 1 translation
Wannan sabon dalibi ne.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:06 • 1 translation
Dole ne in tafi yanzu yanzu.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:05 • 1 translation
Ka tura sakon da wuri-wuri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:05 • 1 translation
Ka gama aikin da wuri-wuri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 11:04 • 1 translation
Don Allah ka kira ni da wuri-wuri.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:57 • 1 translation
Ruwa babbar ni'ima ce daga Allah.
Hausa Added by Kullin on Apr. 29, 2026, 10:57 • 1 translation